logo

HAUSA

Yadda ake amfani da fasahar sadarwa wajen kyautata masana’antu

2021-05-26 14:15:07 CRI

Yadda ake amfani da fasahar sadarwa wajen kyautata masana’antu_fororder_1

Yadda ake amfani da fasahar sadarwa wajen kyautata masana’antu_fororder_2

Yadda ake amfani da fasahar sadarwa wajen kyautata masana’antu_fororder_3

Yadda ake amfani da fasahar sadarwa wajen kyautata masana’antu_fororder_4

Kamfanin zaren gilashi dake birnin Shahe na lardin Hebei, yana amfani da mutum-mutumin inji, wadanda suke ba da taimako matuka wajen kyautata ayyukan kamfanin. Yanzu haka, kamfanin na samar da Karin kayayyaki masu inganci, kuma ba tare da gurbata muhalli ba. (Maryam)