logo

HAUSA

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suka fito daga sassa daban daban suke samun horo cikin hadin gwiwa

2021-05-24 10:38:27 CRI

Yanzu lokacin zafi na karatowa a galibin sassan kasar Sin. Wata birget da wata rundunar jirgin ruwan yaki ta kasar Sin, sun samu horo cikin hadin gwiwa a fannoni iri daban daban, kamar fasahar saukar sojoji a kan yankunan bakin teku. (Sanusi Chen)

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suka fito daga sassa daban daban suke samun horo cikin hadin gwiwa_fororder_1

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suka fito daga sassa daban daban suke samun horo cikin hadin gwiwa_fororder_2

Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suka fito daga sassa daban daban suke samun horo cikin hadin gwiwa_fororder_3