logo

HAUSA

Al’adun kasashe daban daban a idon shugaba Xi Jinping

2021-05-21 09:52:16 CRI

Al’adun kasashe daban daban a idon shugaba Xi Jinping_fororder_aladu-1  Al’adun kasashe daban daban a idon shugaba Xi Jinping_fororder_aladu-2 

 Al’adun kasashe daban daban a idon shugaba Xi Jinping_fororder_aladu-3   Al’adun kasashe daban daban a idon shugaba Xi Jinping_fororder_aladu-4

Ranar 21 ga watan Mayu, ita ce ranar inganta tsarin kasancewar al’adu daban daban a duniya. Kasar Sin tana girmama al’adu na kasashe daban daban. Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taba bayyana cewa, samun al’adu daban daban wata sigar musamman ce ta duniyarmu, kana kokarin samun cudanyar al’adu ya fi samun rikici a tsakaninsu. A cewar shugaban, ya kamata a yi kokarin tabbatar da zaman jituwa tsakanin al’adu na kasashe daban daban, ta hanyar inganta mu’ammala tsakaninsu. (Bello Wang)

Bello