Bala’in fari ya sa wata majami'a ta fito daga cikin ruwa
2021-05-20 21:21:09 CRI
Sakamakon bala’in fari da ake fama da shi a kasar Mexico, wata majami’a da aka gina a shekarar 1989 da a baya da shafe shekaru 40 tana cikin ruwa tsundum, yanzu kowa yake ganinta a waje.