Bayanannen wurin iyo na farko da aka gina a sararin sama
2021-05-16 17:00:57 CRI
Wannan ne bayanannen wurin iyo na farko da aka gina a sararin sama a duk duniya, wanda aka gina shi tsakanin gine-gine guda biyu. Yayin da ake ninkaya a cikin wannan wuri, za a ga kamar ana yawo a sararin sama.