Kayayyakin kiwon lafiya da gwamnatin kasar Sin ta samarwa kasar Laos
2021-05-13 08:43:37 CRI
Kayayyakin kiwon lafiya da gwamnatin kasar Sin ta samarwa kasar Laos sun sauka a filin jirgin saman kasa da kasa na Wadai dake birnin Vientiane na kasar a ranar 10 ga wata.(Jamila)