Yadda ake gina babbar gadar Peljesac dake kan teku a kasar Croatia
2021-05-12 14:03:21 CRI
A halin yanzu, wasu kamfanonin gine-ginen kasar Sin suna hadin gwiwa wajen gina wata babbar gada a kan teku a kasar Croatia, kuma gaba daya tsawon gadar zai kai mita 2440. (Maryam)