Fasahar sassaka itace a birnin Huangshan na lardin Anhui
2021-05-10 15:03:20 CRI
Fasahar sassaka itace ke nan a birnin Huangshan na lardin Anhui na kasar Sin, fasaha ce mai dogon tarihi wadda ta shahara a kasar. A kan yi amfani da itacen da aka sassaka don samar da jinkar gidaje ko kujera ko kuma tebura.(Murtala Zhang)