Yanzu musulmai a sassa daban daban na duniya suna Azumin watan Ramadan
2021-05-07 09:16:09 cri
Yanzu musulmai a sassa daban daban na duniya suna Azumin watan Ramadan, ga abinci iri daban daban da suke sha’awa a watan azumi a kasashe daban daban. (Bilkisu)