logo

HAUSA

Kek din cakola mafi girma a duniya

2021-05-06 12:58:11 CRI

Wannan ne kek din cakola mafi girma a duniya, wanda masu yin budori guda tara daga kasar Ukraine suka samar da shi tare. Nauyin kek din ya zarce tan 3, wanda ke da hawa 1402.

Kek din cakola mafi girma a duniya_fororder_7cd7f0d931f447d598752fd64c0246e6

Kek din cakola mafi girma a duniya_fororder_8042b802baa24e3abe3947b537f0c53b

Kek din cakola mafi girma a duniya_fororder_b7b50755ead5453092f5ac32d5e9f5a8

 

Kande