logo

HAUSA

Jakadu daga kasashe membobin kungiyar SCO sun ziyarci unguwar Yanqing

2021-05-01 21:01:13 CRI

Jakadu daga kasashe membobin kungiyar SCO sun ziyarci unguwar Yanqing_fororder_0430-1

Jakadu daga kasashe membobin kungiyar SCO sun ziyarci unguwar Yanqing_fororder_0430-3

Jakadu daga kasashe membobin kungiyar SCO sun ziyarci unguwar Yanqing_fororder_0430-2

Jakadu da wakilai daga kasashe membobin kungiyar SCO guda 8, da kasashe masu sa ido na kungiyar, da kasashen dake shawarwari tare, da membobin kungiyar kimanin 40 sun ziyarci unguwar Yanqing dake birnin Beijing, don halartar bikin musamman na kungiyar SCO mai nasaba da gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu ta 2022.