‘Yar sama jannati ta farko a duniya mai suna Nora Al Matrooshi
2021-04-29 20:47:03 cri
Hadaddiyar Daular Larabawa ta zabi ‘yar sama jannati ta farko a duniya mai suna Nora Al Matrooshi. An haifi Nora Al Matrooshi a shekarar 1993. Kafin a zabe ta, ta kasance injiniya a Kamfanin Man Fetur na Kasar kuma ta yi aiki a babban birnin kasar, Abu Dhabi. (Bilkisu)