Fasahohin sarrafa takardar Xuan
2021-04-28 11:15:10 CRI
Takardar Xuan wani nau’in kayan gargajiyar Sin ne mai matukar daraja, ga yadda ma’aikata suke sarrafa takardar Xuan ta hanyar amfani da fasahohin gargajiya. (Maryam)