logo

HAUSA

An rufe taron koli na raya harkokin yanar gizo na kasar Sin karo na 4 a birnin Fuzhou

2021-04-28 15:51:39 CRI

An rufe taron koli na raya harkokin yanar gizo na kasar Sin karo na 4 a birnin Fuzhou_fororder_0428-1

An rufe taron koli na raya harkokin yanar gizo na kasar Sin karo na 4 a birnin Fuzhou_fororder_0428--2

An rufe taron koli na raya harkokin yanar gizo na kasar Sin karo na 4 a birnin Fuzhou_fororder_0428-3

An rufe taron koli na raya harkokin yanar gizo na kasar Sin karo na 4 a birnin Fuzhou_fororder_0428-4

An rufe taron koli na raya harkokin yanar gizo na kasar Sin karo na 4 a birnin Fuzhou, inda aka kulla yarjejeniyoyi na kasuwanci ta yanar gizo, ban da wannan kuma, an gudanar da taron baje kolin kayayyaki na zamani a karo na farko.