Gangami na nuna rashin yarda da kyamar 'yan asalin Asiya
2021-04-27 14:49:02 CRI
A jihar California ta kasar Amurka, an yi gangami na nuna rashin yarda da yadda ake kyamar‘yan asalin Asiya, da laifufukan da ake aikatawa gare su.(Lubabatu)