logo

HAUSA

Yara kanana suna amfani da kayan boja-jari don samar da tufafi

2021-04-26 09:03:33 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

Yadda ake kokarin fadakar da yara kanana kan muhimmancin kiyaye muhalli, da taimaka musu amfani da wasu kayan bola-jari don samar da wasu tufafi masu ban sha’awa a birnin Huzhou na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin. Mukasudin yin haka shi ne domin yara su kara fahimtar muhimmancin kiyaye muhallin duniyarmu.(Murtala Zhang)