Jirgin kasa mafi tsada a Afirka ta Kudu
2021-04-23 19:44:54 cri
Wannan shi ne jirgin kasa mafi tsada a Afirka ta Kudu. Yana farawa ne daga Cape Town zuwa Pretoria, wato tafiyar nisan kilomita 1,400, inda yake ratsa garuruwa da birane masu kyau. (Bilkisu)