Yadda ake amfani da fasahohin 5G da mutum-mutunin inji a aikin tiyatar cutar kashi
2021-04-21 14:14:48 CRI
Wani asibitin dake birnin Beijing da asibitin dake birnin Lhasa, sun cimma nasarar gudanar da aikin tiyatar cutar kashi cikin hadin gwiwa, ta hanyar amfani da fasahohin 5G da mutum-mutumin inji. (Maryam)