Shari'ar Derek Chauvin
2021-04-20 19:36:38 CRI
An shiga mataki na karshe a shari’ar da ake yiwa Derek Chauvin, tsohon dan sandan Amurka farar fatan nan, da ake zargi da kisan George Floyd, ba’amurke bakar fatan. (Lubabatu)