logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin zai yiwa taron dandalin Boao jawabi

2021-04-19 20:29:48 CRI

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta bayyana Litinin din cewa, gobe Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci bikin bude taron shekara-shekara na dandalin Boao na Asiya (BFA) ta kafar bidiyo, tare da gabatar da jawabi.