Fadan shanu a jihar Guangxi
2021-04-19 09:11:47 CRI
Fadan shanu ke nan da aka gudanar kwanan nan a gundumar Sanjiang ta kabilar Dong dake jihar Guangxi ta kasar Sin. ‘Yan kabilar Dong suna son wasan fadan shanu sosai, har ma za su zabi saniya mafi karfi a wasan.(Murtala Zhang)