logo

HAUSA

Musulmai a Kashgar na Xinjiang sun yi sallar Juma’a ta farko a watan azumi

2021-04-17 16:18:24 CRI

Musulmai a Kashgar na Xinjiang sun yi sallar Juma’a ta farko a watan azumi_fororder_xinjiang-1

Jiya Jumma’a 16 ga wata, musulmai a birnin Kashgar na jihar Xinjiang dake kasar Sin sun yi sallar Jumma’a ta farko a watan azumi.

Musulmai a Kashgar na Xinjiang sun yi sallar Juma’a ta farko a watan azumi_fororder_xinjiang-2

A wannan rana musulmai a birnin sun shiga masallacin Id Kah, wanda ya kasance masallaci mafi girma a jihar Xinjiang, domin yin salla.

Musulmai a Kashgar na Xinjiang sun yi sallar Juma’a ta farko a watan azumi_fororder_xinjiang-3

Masallacin Id Kah, wanda aka gina shi a shekarar 1442, yana yammacin filin Id Kah na birnin Kashgar.(Jamila)