logo

HAUSA

Masallacin Altun mai tarihin shekaru sama da 480 a jihar Xinjiang

2021-04-16 15:58:02 CRI

Masallacin Altun mai tarihin shekaru sama da 480 a jihar Xinjiang_fororder_1

Masallacin Altun mai tarihin shekaru sama da 480 a jihar Xinjiang_fororder_2

Masallacin Altun mai tarihin shekaru sama da 480 a jihar Xinjiang_fororder_3

Masallacin Altun dake gundumar Yarkant ta jihar Xinjiang ta kasar Sin, na da dogon tarihi har na shekaru sama da 480. Fadin masallacin ya kai murabba’in mita 2600, wanda gwamnatin wurin ta taba zuba kudi don gyara shi har sau biyu a shekara ta 1998 da ta 2016.

Masallacin Altun mai tarihin shekaru sama da 480 a jihar Xinjiang_fororder_4

Masallacin Altun mai tarihin shekaru sama da 480 a jihar Xinjiang_fororder_5

Masallacin Altun mai tarihin shekaru sama da 480 a jihar Xinjiang_fororder_6

Wani musulmi da ya zo salla a wajen, Obulkasim Tursun ya ce, ya shafe tsawon shekaru 7 da 8 yana zuwa salla a masallacin. (Murtala Zhang)