logo

HAUSA

Al’ummun Koriya ta Kudu sun yi adawa da aniyar Japan ta zubar da ruwan dagwalon nukiliya cikin teku

2021-04-15 14:25:17 CRI

Al’ummun Koriya ta Kudu sun  yi adawa da aniyar Japan ta zubar da ruwan dagwalon nukiliya cikin teku_fororder_11

Al’ummun Koriya ta Kudu sun  yi adawa da aniyar Japan ta zubar da ruwan dagwalon nukiliya cikin teku_fororder_22

Al’ummun Koriya ta Kudu sun  yi adawa da aniyar Japan ta zubar da ruwan dagwalon nukiliya cikin teku_fororder_33

Al’ummun Koriya ta Kudu sun  yi adawa da aniyar Japan ta zubar da ruwan dagwalon nukiliya cikin teku_fororder_44

Al’ummun kasar Koriya ta Kudu sun taru a bakin kofar ofishin jakadancin kasar Japan dake Koriya ta Kudu a birnin Seoul jiya Laraba, domin yin adawa da aniyar gwamnatin kasar Japan ta zubar da ruwan dagwalon nukiliya cikin teku.(Jamila)

jamila