logo

HAUSA

Wata tunkiya da aka haifa da bakin baki

2021-04-15 13:54:44 CRI

Abin mamaki ba ya karewa a duniya. Wata tunkiya da aka haifa da bakin baki a kasar Birtaniya, kamar ana sanye da marufin baki ko da yaushe. 

图片默认标题_fororder_62e8ea7047824b0f89e884577656ad39

图片默认标题_fororder_cc3bb93a48fe4698b4fe5ac2985c458d

图片默认标题_fororder_84d4d61d22be4a76976aa7d7710e8b7a

 

Kande