logo

HAUSA

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki

2021-04-14 15:51:14 CRI

Garin Kashgar dake yankin Xinjiang, wani birni ne da ya yi shahara a tarihi da kuma al’adu a tsohuwar hanyar siliki. A cikin sama da shekaru dubu biyu da suka gabata, fatake daga bangaren arewaci da kudanci, kan hadu a garin, don musayar bayanai game da abubuwan da ake bukata. A don haka, Kashgar ya kasance muhimmiyar cibiyar raba hajoji tun zamanin dauri.

Babbar kasuwar Kashgar ta tsakiya da yammacin Asiya, wanda ake kira babbar kasuwar Kashgar, ita ce kasuwar cinikayyar kasa da kasa mafi girma a yankin arewa maso yammacin kasar Sin. Bayan da kasar Sin ta yi nasarar dakile yaduwar annobar COVID-19, harkokin kasuwar sun kara farfadowa sannu a hankali. (Ibrahim Yaya)

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki_fororder_210414-kasuwar Kashgar2

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki_fororder_210414-kasuwar Kashgar1

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki_fororder_210414-kasuwar Kashgar3

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki_fororder_210414-kasuwar Kashgar4

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki_fororder_210414-kasuwar Kashgar5

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki_fororder_210414-kasuwar Kashgar6

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki_fororder_210414-kasuwar Kashgar7

Babbar kasuwar Kashgar- Tsohuwar cibiyar cinikayyar hanyar siliki_fororder_210414-kasuwar Kashgar8