An bude taron baje kolin masana'antun Hanover kan Internet.
2021-04-14 10:23:22 CRI
An bude taron baje kolin masana'antun Hanover na shekarar 2021 kan Internet a ranar 12 ga wata sakamakon dakile yaduwar annobar COVID-19, wanda za a rufe shi a ranar 16 ga wata.