Tunawa da Yuri Alekseyevich Gagarin
2021-04-13 17:25:43 CRI
A birnin St. Petersburg na kasar Rasha, masu sha’awar rokoki sun yi gangami na tunawa da cika shekaru 60 da yadda dan sama jannati na kasar, Yuri Alekseyevich Gagarin ya tashi zuwa sararin samaniya. A ranar 12 ga watan Afrilun shekarar 1961 ne Yuri Alekseyevich Gagarin ya tashi zuwa sararin samaniya, wanda ya kasance na farko a tarihin dan Adam.(Lubabatu)