Ga yadda wata birget din ta sojin sama take samun horo koma wani filin jirgin sama daban daga sansaninta
2021-04-13 09:55:59 CRI
A ran 24 ga watan Maris, wata birget ta sojin sama da aka jibge ta a wani yankin dake arewacin kasar Sin ta shirya wani horo, mai nuna inda suke koyon fasahar sauya shekarsu daga sansaninsu zuwa wani filin jirgin saman soja daban. (Sanusi Chen)