Ga yadda sojojin mata masu aikin jinya na kasar Sin suke sauke nauyin kwantar da hankali a kasar Mali a madadin MDD
2021-04-12 09:43:38 CRI
Ga wasu sojojin mata masu aikin jinya na kasar Sin dake cikin rundunar kwantar da hankali a kasar Mali, a madadin MDD da aka tura su zuwa kasar Mali a shekarar 2019. (Sanusi Chen)