logo

HAUSA

An fara yiwa baki 'yan kasashen waje a kasar Sin alluran riga-kafin COVID-19

2021-04-10 11:19:56 CRI

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_44

Yadda aka fara yiwa ‘yan kasashen waje dake zaune a sassa daban-daban na kasar Sin, alluran riga-kafin cutar COVID-19. An tabbatar da cewa, alluran riga-kafin da kasar Sin ta samar, na da inganci da tsaro sosai.(Murtala Zhang)