Wani ya shafe mintuna uku wajen yin iyo na tsawon mita 120 a cikin kankara
2021-04-09 10:23:51 CRI
Wani dan kasar Faransa mai wasan alkahura ya shafe mintuna uku wajen yin iyo na tsawon mita 120 a cikin kankara, inda ya karya bajintar duniya.