logo

HAUSA

Fasahar noman ganyayyaki ba tare da bukatar gona ba

2021-04-09 20:33:09 CRI

Fasahar noman ganyayyaki ba tare da bukatar gona ba_fororder_zw-1      Fasahar noman ganyayyaki ba tare da bukatar gona ba_fororder_zw-2

Aikin gona wani ginshiki ne na al’adun kasar Sin. Tun da can har zuwa yanzu, mutanen kasar suna dora muhimmanci sosai kansa. Lamarin da ya sanya ake samun ci gaba sosai a fannin aikin gona. Inda wata babbar nasarar da aka samu a kasar, ita ce samar da isashen hatsi da abinci, don biyan bukatun al’ummar kasar da yawanta ya kai biliyan 1.4.

Yau za mu gabatar wa masu sauraronmu daya daga cikin fasahohin noma a zamani ne da ake amfani da su a nan kasar Sin, wadda ita ce fasahar noman ganyayyaki a kan ruwa, maimakon dasa su a kasa ko cikin gonaki.

Bello