Zane-zane a wuraren ajiye mota a birnin Yinchuan
2021-04-09 09:42:56 CRI
Wasu zane-zane masu ban sha’awa da aka yi a wasu wuraren ajiye mota dake birnin Yinchuan na jihar Ningxia ta kasar Sin, al’amarin da ya samu amincewa da karbuwa sosai musamman daga wajen matasa.(Murtala Zhang)