logo

HAUSA

Hotunan duniyar Mars da na’urar binciken duniyar Mars ta Tianwen-1 ta dauka

2021-04-08 02:00:17 CRI

Hotunan duniyar Mars da na’urar binciken duniyar Mars ta Tianwen-1 ta dauka_fororder_1

Hotunan duniyar Mars da na’urar binciken duniyar Mars ta Tianwen-1 ta dauka_fororder_2

Hukumar kula da sararin samaniya ta kasar Sin ta gabatar da hotuna guda biyu na duniyar Mars, wadanda na’urar binciken duniyar Mars ta Tianwen-1 ta dauka. (Maryam)