logo

HAUSA

Ziyara zuwa jihar Xinjiang

2021-04-07 10:42:18 CRI

Ziyara zuwa jihar Xinjiang_fororder_1127289585_16173738466941n

Ziyara zuwa jihar Xinjiang_fororder_1127289585_16173738467241n

Ziyara zuwa jihar Xinjiang_fororder_1127289585_16173738467601n

Ziyara zuwa jihar Xinjiang_fororder_1127289585_16173738467961n

Ziyara zuwa jihar Xinjiang_fororder_1127289585_16173738468651n

Ziyara zuwa jihar Xinjiang_fororder_1127289585_16173738468301n

Ziyara zuwa jihar Xinjiang_fororder_1127289585_16173738468981n

Ziyara zuwa jihar Xinjiang_fororder_1127289585_16173738469291n

Kwanan nan, babban sakataren kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) Vladimir Imamovich Norov, tare da sauran wasu jami’an diplomasiyya na kasashe 21 da ke kasar Sin sun kai ziyara biranen Urumqi da Kashgar da Aksu na jihar Xinjiang, inda suka gane ma idanunsu ci gaban zaman takewar al’ummar wurin. A ganinsu, an samu gagaruman ci gaba ta fannin yaki da ta’addanci da tsattsauran ra’ayi a wurin, ga kuma kwanciyar hankali ya tabbata.