logo

HAUSA

Ga yadda wasu ’yan sandan ko ta kwana na kasar Sin suke shirya wani horo na yakar laifin satar mutane a birnin

2021-04-06 14:53:49 CRI

A kwanan baya, wani sashen rundunar ’yan sandan ko ta kwana na kasar Sin da aka jibge a birnin Shijiazhuang na lardin Hebei, ta shirya wani horo na mako daya na yakar laifin satar mutane a birnin, inda dukkan sojojin suka samu horo a fannoni 40, kamar su daukar kaya na kilo 30, da guje-guje na tsawon kilomita 20, da yin gasar tuka kwale-kwalen roba, da kuma sarrafa bindigogi iri iri. (Sanusi Chen)

Ga yadda wasu ’yan sandan ko ta kwana na kasar Sin suke shirya wani horo na yakar laifin satar mutane a birnin_fororder_1

Ga yadda wasu ’yan sandan ko ta kwana na kasar Sin suke shirya wani horo na yakar laifin satar mutane a birnin_fororder_2

Ga yadda wasu ’yan sandan ko ta kwana na kasar Sin suke shirya wani horo na yakar laifin satar mutane a birnin_fororder_3

Ga yadda wasu ’yan sandan ko ta kwana na kasar Sin suke shirya wani horo na yakar laifin satar mutane a birnin_fororder_4

Ga yadda wasu ’yan sandan ko ta kwana na kasar Sin suke shirya wani horo na yakar laifin satar mutane a birnin_fororder_5

Ga yadda wasu ’yan sandan ko ta kwana na kasar Sin suke shirya wani horo na yakar laifin satar mutane a birnin_fororder_6