An yi bikin baje kolin motoci na kasa da kasa karo na 42 a birnin Bangkok na kasar Thailand
2021-04-05 03:58:27 CRI
Kamfanonin motoci sama da 34 na kasa da kasa sun halarci bikin baje kolin motoci na kasa da kasa karo na 42 da aka yi a birnin Bangkok na kasar Thailand. (Maryam)