Ga yadda sojojin kasar Sin suke samun horo a yau da kullum
2021-04-05 09:00:00 CRI
Ga hotunan da sojojin kasar Sin suka dauka inda suka bayyana yadda sojojin kasar Sin suke samun horo a yau da kullum, da kuma jin dadin zamansu a sansanin soji. (Sanusi Chen)