An fara gasar wasan tseren motoci na F1 ta kakar shekarar 2021
2021-04-02 11:04:50 CRI
An fara gasar wasan tseren motoci na F1 ta kakar shekarar 2021, dan wasa Lewis Hamilton ya zama zakara a zango na farko na kasar Bahrain, wannan ne karo na 96 da Hamilton ya zama zakara a gasar tseren motoci ta F1.