logo

HAUSA

Madubin hangen nesa mai lakabin “FAST” ya bude kofa ga dukkanin duniya

2021-04-01 16:21:56 CRI

Madubin hangen nesa mai lakabin “FAST” ya bude kofa ga dukkanin duniya_fororder_1

Madubin hangen nesa mai lakabin “FAST” ya bude kofa ga dukkanin duniya_fororder_2

Madubin hangen nesa mai lakabin “FAST” ya bude kofa ga dukkanin duniya_fororder_3

Madubin hangen nesa mai lakabin “FAST” ya bude kofa ga dukkanin duniya_fororder_4

Madubin hangen nesa mai lakabin “FAST” ya bude kofa ga dukkanin duniya_fororder_5

Madubin hangen nesa mai lakabin “FAST” ya bude kofa ga dukkanin duniya_fororder_6

Madubin hangen nesa na “Aperture Spherical Radio Telescope” ko (FAST) a takaice, shi ne madubin hangen nesa nau’in “filled-aperture” mafi girma a duniya.

Yawan fadin dawowar haske mai dauke da sura da yake samarwa ya kai kimanin murabba'in mita 250,000, Girman sa ya kai cikakkun filayen kwallon kafa 35. Kasar Sin ta shafe shekaru 22 tana kirar sa.

“FAST” shi ne madubin hangen nesa mafi tasirin aiki a duniya wanda ke amfani da zangon radio. Zai iya gano wurare masu nisan tafiyar haske ta shekaru biliyan 13.7

Tun daga ranar 31 ga watan Maris, “FAST” zai bude kofa ga dukkanin duniya.

Zai samar da damar hangen nesa ga daukacin bil Adama.