Mace ta farko da ta zama kyaftin daga kasashen waje da kamfanin jirgin saman Hua Xia ya dauka aiki
2021-04-01 19:48:04 cri
Wannan mace mai suna Sara, ta kasance kyaftin din kamfanin jiragen sama na HuaXia na kasar Sin. Ta zo kasar Sin ne daga Amurka a shekarar 2012, kuma ita ce mace ta farko da ta fara zama kyaftin daga kasashen waje, wadda wannan kamfanin jirgi ya dauka aiki. (Bilkisu)