Ga yadda ake maraba da shigar da sabbin sojoji ta hanyar buga ganga
2021-03-31 09:39:50 CRI
Ga yadda ake maraba da shigar da sabbin sojoji wata rundunar ’yan sandan kwantar da tarzoma. Gangar dake gundumar Ansai ta lardin Shaanxi dake arewa maso yammacin kasar Sin ta yi suna kwarai. Sabili da haka, sabbin soji goma wadanda suka fito daga gundumar Ansai sun buga ganga a lokacin da suka shiga rundunar soji. (Sanusiu Chen)