Yadda al'ummomi ke jin dadin rayuwa a jihar Xinjiang
2021-03-31 08:50:03 CRI
Yadda al’ummomi daban-daban a jihar Xinjiang ta kasar Sin ke jin dadin rayuwa da tafiyar da ayyukansu ba tare da matsala ba. Jama’a muna maraba da ku ziyarci jihar Xinjiang, don ku shaida gaskiyar abubuwan dake faruwa.(Murtala Zhang)