Dan tudu an yi shi ne da gishiri.
2021-03-30 19:56:27 cri
An gina karamin tudu a tashar jiragen ruwa ta “Fouad” dake kasar Masar, a wurin dake da kasa mai dandanon gishiri sosai, wannan dan tudu an yi shi ne da gishiri. (Bilkisu)