Ga yadda wata birget ta rundunar sojin saman kasar Sin take duka kankarar dake cikin Rawayan kogi
2021-03-30 08:50:24 CRI
A kwanan baya, bisa umarnin da aka ba ta, wata birget dake aiki ceto da sufurin kayayyaki ta rundunar sojin saman kasar Sin ta fara aikin duka kankarar dake cikin Rawayan kogi domin tabbatar da tsaron sufurin kaya a kogin. (Sanusi Chen)