logo

HAUSA

An shigar da wani sabon babban jirgin ruwan yaki samfurin 055 rundunar sojin ruwan kasar Sin

2021-03-29 09:18:44 CRI

A ran 2 ga watan Maris, an shigar da babban jirgin ruwan yaki samfurin 055 mai suna “Lhasa” rundunar sojin ruwan kasar Sin. Kasar Sin ce ta kirkiro ta kuma kera wannan jirgin ruwan soja na zamani dake dauke da makamai masu linzami iri iri. (Sanusi Chen)

An shigar da wani sabon babban jirgin ruwan yaki samfurin 055 rundunar sojin ruwan kasar Sin_fororder_1

An shigar da wani sabon babban jirgin ruwan yaki samfurin 055 rundunar sojin ruwan kasar Sin_fororder_2

An shigar da wani sabon babban jirgin ruwan yaki samfurin 055 rundunar sojin ruwan kasar Sin_fororder_3

An shigar da wani sabon babban jirgin ruwan yaki samfurin 055 rundunar sojin ruwan kasar Sin_fororder_4