An gano wasu sabbin abubuwa a yankin tsohon ginin Sanxingdui
2021-03-25 03:57:21 CRI






Yadda masana tarihin halittu na kasar Sin suka gano wasu sabbin abubuwa a yankin tsohon ginin Sanxingdui mai dogon tarihi, dake lardin Sichuan na kudu maso yammacin kasar Sin, lamarin da ya taimaka wajen kara haskaka asalin al’adun kasar. (Maryam)
