Yara manyan gobe
2021-03-24 09:48:33 CRI
Nan garin Dulongjiang na gundumar Gongshan mai cin gashin kanta ta kabilar Donglong da ta Nu da ke lardin Yunnan na kasar Sin. Duk da kasancewar gundumar a karkara, amma an kafa makarantar zamani a wurin, don ilmantar da yara manyan gobe.(Lubabatu)