logo

HAUSA

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya

2021-03-24 09:43:44 CRI

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya_fororder_1127204106_16155361555821n

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya_fororder_1127204106_16155361556641n

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya_fororder_1127204106_16155361556131n

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya_fororder_1127204106_16155361557711n

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya_fororder_1127204106_16155361556891n

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya_fororder_1127204106_16155361557171n

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya_fororder_1127204106_16155361557931n

Malam Nima da ke dukufa a kan kiyaye gine-ginen gargajiya_fororder_1127204106_16155361558401n

Malam Nima ke nan wanda aka haife shi a gidan makiyaya da ke yankin Yushu mai cin gashin kanta na kabilar Zang da ke lardin Qinghai na kasar Sin. Mahaifinsa magini ne na gine-ginen gargajiya na kabilar Zang, abin da ya sa shi fara sha’awar gine-gine na salon kabilar Zang tun yana karami. Mummunar girgizar kasa da ta auku a shekarar 2010 ta sa gidaje da dama sun lalace a garin malamin, lamarin da ya sa ya fahimci muhimmancin aikin kiyaye gine-ginen gargajiya na kabilar. Don haka, ya fara koyon ilmin gine-gine tare kuma da ziyartar tsoffin kauyuka da ma sassan da ke da gine-ginen gargajiya na kabilar Zang, tare da shiga ayyukan kare gine-ginen gargajiya da tsoffin kauyuka na kabilar Zang.(Lubabatu)